Nijeriya: ‘Sun dauke mazajenmu suka tilasta mana zama masoyansu’ – Mata a arewa maso gabashin nijeriya da suke fama da matsananciyar yunwa suna kuma fuskantar fyade a hannun masu ikirarin ceto su

Mata ‘yan gudun hijira a arewa maso gabashin
Nijeriya suna fama da gallazawa da cin zarafi
daga sojojin Nijeriya wanda hakan zasu iya zama
laifukan yaki da kuma laifukan da suka shafi kin
jinin bil Adama. Wadannan mata na neman
hakkinsu da kuma neman a hukunta masu
wannan laifi da kawo karshen kama-karya.

Choose a language to view report

Download PDF