Kundin kayan aiki na #ƘarfafaƳanMatanmu

Tsaya tare da ƴan matan da suka tsira a cikin gwagwarmayarsu don makomarsu! Sun fuskanci mummunan cin zarafi a hannun Boko Haram. Da zarar sun samu nasarar fita, sai hukumomin Nijeriya su tsare da yawansu ba bisa ƙa’ida ba. Yanzu, waɗannan ƴan mata da matasan mata suna aika saƙo bayyananne: suna so su sake gina rayuwarsu. Shiga kamfe ɗin #EmpowerOurGirls yanzu don zama gwarzon neman haƙƙin ƴan mata a arewa maso gabashin Nijeriya!

Choose a language to view report

Download PDF